Bismillah ɗauki ɗaya.
Go ahead and take one.
Hausa · Common Words · Level 1
Bismillah ɗauki ɗaya.
Go ahead and take one.
Ɗan tsaya minti ɗaya.
Just wait a minute.
Na sauke ɗaya ƙasa.
I took one down.
These are sentences where the word appears, matched automatically rather than hand-picked usage.